labaran wasanni
Jordi Alba Yayi Wasu Kalame Masu Dadi
Jordi Alba Yayi Wasu Kalame Masu Dadi
Dan wasan barcalona jordi alba yayi wasu kalame masu dadi wanda yajawo fiye 30k na namagoyan a shafinsa na twitter suka bayyana cewa sunji dadin abunda yace taro da yabanshi
Gade abunda Jordi Alba din yace
Jordi Alba: ina tunanin haryanzu kungiya ta tanada damar daukar kofin gasar zakarun turai indai harmundage mundawo kamar shekarar 2015 dan wasan yace inda kungiyarsa zata dawo kamar a wannan shekarar to da bawata kungiya da zata iya dakatar damu