labaran wasanni
Labari Mai Dadinji
Labari Mai Dadinji: Antabbatar Da Ranar Da Ansufati Zedawo Jinya.
Likitocin barcalona suntabbatar da ansufati zedawo injury nanda sati3 bayan kwara gwadashi da akai yau sannan dan wasan zefara individual training kafin nanda wata 3 sannan zerunka shan maganin da akabasa akaikai inde yakiyaye to ze iya dawowa batare da wata matsalaba

Dan wasan wanda yadade yana jinya barcalona tatabbatar da zedawo daga jinya kuma ze buga wasansu da psg second round