labaran wasanni
Labaran Wasanni Barcalona, Real Madrid
Labaran Wasanni Barcalona, Real Madrid
Yan wasan barcalona sun bayyana cewa yakamata bord dun barcalona susani haryanzu suna bin bashin kudin albashinsu na watan da yawuce yan wasan na barcalona sunce haryanzu ba abiyasu bashinsu ba dukda anrage masu kudin albashi sai dai barcalona a yanzu tana cikin wani hali na rashin kudi don haka abune mewiya kungiyar ta iya biyansu bashim
Assistan coach din real madrid wato matemakin coach dun real madrid bettoni yabayyana wasu kalame gameda canjin benzema bennoti dun yabayyana cewa yazama dole ai canjin wanda be kokari sannan badole bane se top score zanyi wasa dashi don haka a ganina yacancanci janji a wasan jiya