labaran wasanni
Barcalona tabayyana man of the match na wasansu na jiya
Barcalona tabayyana man of the match
Barcalona tabayyana man of the match a wasansu najiya barcalona tabayyana dan wasan dayafi kowanne dan wasa kokari
Barcalona tabayyana pedri a matsayin dan wasan da yafi kowanne dan wasa kokari dukda akwai yan wasa da sukai kokari sosai irinsu umtiti, dejong,messi, griezman, dembele
Amma kaba kidaya dun manya jaridu basu bayyana daya daga cikinsuba sedai pedri.