Uncategorized
Yan wasan barca 2 dasukafi zubar dadamarmakin dasuka samu a wasansu najiya
Yan wasa barca 2 dasukafi zubar dadamarmakin dasuka samu a wasansu najiya
Yan wasa barca 2 dasukafi zubaYan wasa barca 2 dasukafi zuba dadamar da su dadamar da sukasamu a wasansu najiya
Idan mukai duba a wasan barcalona najiya zamuga cewa yakamata ace barcalona sunci kwallo fiye da 2 yakamata ace sunci kwallow 3ko 4
Ga wasu yan wasa dasuka samu dama mekyau suka barar da ita
1.Messi yasamu wata damar maki masu kyau sedai damar dayasamu ana gab da tashi wacce yaki yabuga yabama jordi alba passed shikuma yabuga ta sama
- Dembele dan wasan yasamu wasu dama guda biyu me kyau seda duka ba wacce dembele ya iya amfani da ita musamman wadda yabuga ta sama