labaran wasanni
Labaran wasanni Sagio Dest, Ansufati
Labaran wasanni Sagio Dest, Ansufati
Dan wasan barcalona sagio dest yasamu nasarar murmurewa daga raunin dayake fama dashi yanzu yamurmure kuma ze iya buga wasansu da zasuyi dan wasan wanda ye kusan sati 3 yanajinya yanzu yagama samun sauki
Matashi dan wasan barcalona ansufati yakaryata wani rohoto dake yawo aka fafan sada zumunta kancewa yasamu rauni a wajan training dinsa dayake domin ganin yasamu nasarar dawowa daukar horo cikin group kamarde yadda ansufati din yace yabayyana cewa wasu kafafan zada zumunta nace nakara samun rauni a wajen training din to karyane kuma inatunanin nanda karshen watan febaury zandawo daga jinya ta.