Connect with us

labaran wasanni

Labaran wasanni Ansufati, Carvajal, Rique Puig

Published

on


Labaran wasanni Ansufati, Carvajal, Rique Puig

Babbana matashin yaron barcalona ansufati baze buga karawarsu da psg ba sakamakon rashin nuna wata gamshashshiyar lafiya a wajan individual training wato training gwaji kafin fara wasu manyan training barcalona tace da tayi tunanin dan wasan zebuga wasansu da psg dun second round amma yanzu antabattar da bazaibugaba

Carvajal dan wasan real madrid yanason kungiyar shi ta real madrid yanason tashi daga kungiyar yabayyana cewa yanason tashine domin bamawasu yara dama suma domin saboda dama ita kwallow haka take yakamata duk sadda babba yagaza to se yabama yaro.

Rique puig matashin yaron barcalona ze iya rasa wasansu na yau sakamakon yatashi da zazzabi amma sedai zazzabin bawani mekarfifane barcalona tabayyana cewa idan yasha magani yasamu sauki to ze iyasamun damar karawa a wasansu na yau da granada din


Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *