labaran wasanni
Labaran wasanni Copa Del Rey, LaLiga, Real Madrid
Labaran wasanni Copa Del Rey, LaLiga, Real Madrid
Hukumar dake tsara jadawalin copa del rey tabayyana cewa barcalona zata kara da athlentico bilba yayinda sevilla zata karbi bakwanco levente
Shuwagabannin Hukumar Laliga sun bayyana cewa zasu dauki babban mataki kan saldado idan yakara kwata kwacin abinda ye a wasansu da barcalona
Saldado yazagi koeman ne a wasansu da barcalona suldado din yazaki ronald koeman ne sakamakon tawagarsa taci kwallow ye celebration
Zidane yace bazai bari asaida eden hazard coach din real madrid zidane zidane yabayyana cewa bazai kungiyar real madrid tasaida dan wasanta ba eden hazard wanda tasiyo daga chelsea a 2019 coach din yabayyana hakane bayan wasu yan jaridu sunme tambayar akan seda dan wasan