labaran wasanni
Labaran wasanni Ansufati, Haaland, Rique Puig
Labaran wasanni Ansufati, Haaland, Rique Puig
Dan wasan barcalona ansufati zekara tuntubar likitoci dan wasan yasamu raunin a wasansu da real betis 9 gawatan november sakamakon wata keta da akaime dan wasan zeje ganin likitane domin dubawa ko za akarame wani operation din
Real madrid nafatan daukar matashin yaron kungiyar borrussia haaland domin maye gurbin eden hazard real madrid tabayyana hakane a shafinta na twitter inda tabayya nacewa zata siyar da eden hazard zakuma te din meyuyawa domin ganin tadauko haaland din
Barcalona tattabatar dacewa zata wata kila ta canzama matashin yaronta number wato rique pugi sannan tabayyana cewa acikin watannan zatakara me contract