Uncategorized
Club Din Dakeneman Umtiti Sunasan Sayanshi Ruwa a jallo
Club Din Dakeneman Umtiti Sunasan Sayanshi Ruwa a jallo
Umtiti da alamun yafara farfodowa yanzu haka club da yawa na nemansa sedai a yanzu club din dayafi son yadauki umtiti din liverpool
Liverpool sun bayyana cewa sunasan sayan dan wasan konawa domin karama bayansu karfi dukda cewa dan wasan besan tashi amma sunce zasu duk yadda zasuyi domin siyoshi