Connect with us

labaran wasanni

Messi yayi martani kan fadan suarez da ronald koemam

Published

on


Messi yayi martani kan suarez da ronald koemam

Dan wasan barcalona messi daga karshe ya raba cece kuce da suarez da ronald koema suke kanshi koeman din da suarez sunade cece kuce gameda zaman messi barcalona inda shi suarez kecewa idan messi beson zaman barcalona bawanda ya isa yasashi tini koeman dun shikuma yamaryawa da suarez din martani kancewa messi idan yace bayason zama barcalona babu wanda zetakurame amma yakamata kaimaganarka da respect saboda akwai wadanda yake girmamawa wadanda zasu iya gayeme yaji

Gade shikuma abunda messi din yace

Messi: A gaskiya a da nayi tunanin tashi daga barcalona kuma psg nikeson komawa amma sede yanzu inason cigaba da zama barcalona din domin inajin dadina


Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *