labaran wasanni
Abunda wani fans din barcalona yace gameda koeman
Abunda wani fans din barcalona yace gameda koeman
Wani babban masoyin kwallow kafa ta barcalona jebri khan yabayyana wasu abun alajabi yabayyana cewa ada yace bekara kallo kwallo kafa ta barcalona
Amma yanzu yabayyana cewa yadawo kallo saboda yadda ronald koeman yacanza club din yabayyana cewa yanzu yana kallon wasan barcalona sosai kamar da 2009