labaran wasanni
Shirin da real madrid take kansiyan alba
Shirin da real madrid take kansiyan alba
Real madrid tabayyana cewa dolene zata sai alba domin karama bayanta karfi a saboda hakane real madrid din tafidda wata sanarwa a
sanarwar da da tafidda din tabayyana cewa tanashirin seda varane tace zata siyar da varane domin siyan dan wasan dole
Real madrid din tabayyana cewa har indai varane din bekara contract dimsaba to dole zata siyardashi domin siyan alba din.