labaran wasanni
Verrati yayi wasu kalame gameda messi da barcalona
Verrati yayi wasu kalame gameda messi da barcalona
Dan wasan psg verrati yayi wasu kalame wanda sukabama magoya bayan psg din mamaki gade abinda dan wasan yace
Verrati: bana tsammanin cewa wai kamar zami iya fidda barcalona a yanzu domin suna da messi
Verrati: barcalona yanzu sunada yan wasa messi da dejong wanda sune kecin kararsu babbaka a barcalona amma bansani ko ronald araujo shima zeshiga cikinsu domin hanamu zura kwallo