labaran wasanni
Wata sabuwa zata bullo tsakanin gwamnatin spain da barcalona
Wata sabuwa zata bullo tsakanin gwamnatin spain da barcalona
Wata sabuwa zata bullo tsakanin gwamnatin spain da barcalona sakamakon gwamnatin spain din tabayyana cewa tanaso ta amshi filinta amatsayin filin da za arunka warka da masu coronaviru
Gwamnati tabayyana cewa tana bukatar filin domin runka bayarda maganin ruga kafi wanda kuma hakan zesa barcalona bazata runka buga wasa a home ba saidai away wanda kuma hakam ze iya jama barcalona matsala