labaran wasanni
Injury: araujo antabbatar da kwanakin da zekwashe yana jinya
Injury: araujo antabbatar da kwanakin da zekwashe yana jinya
Dan wasan barcalona ronald araujo wanda yasamu rauni a wasansu najiya garin buga kwallow
Antabbatar da dan wasan ze iya shefe kwana 20 yana jinya anbayyana cewa raunin bawani raunine me karfifa sosai
Amma likitoci sunbayyana cewa dole dan wasan zedan samu hutu saboda kasancewa kafarsa lankwashewa