labaran wasanni
Ronald koeman yamayarwa da rodi garcia martani
Ronald koeman yamayarwa da rodi garcia martani
Coach din barcalona ronald koeman yamayarwa rodi garcia martani nacewa tafi karfin barcalona
Coach din de a wani jawabi da yai yabayyana cewa abunda rodi garcia din yafada bedamebe sannan baya tsammanin sevilla zata iya ja dasu ahalin yanzu sannan coach din yakara dacewa ita kwallo bata san kuri saboda akodayaushe zata iya jefar dakai