labaran wasanni
Abunda Ronald Koeman Yace Kan Penalty Na Jordi Alba
Abunda Ronald Koeman Yace Kan Penalty Na Jordi Alba
Coach din barcalona ronald koeman yayi wasu kalame kan penalty dun dasu kasamu wanda aka hana
Coach din yabayyana cewa a gaskiya munsamu penelty amma ban san meyasa var bate je ta duba ba a gaskiya zan iya cewa var tana kuskure sosai
Yakamata ace var dib da refree sunje sunduba saboda bugun da akai acikin da irar ragane bawai awajeba da akabada freekick