Abunda Ronald Koeman Yace Kan Umtiti
Bayan tashi daga wasansu da sevilla wanda sukasha kashi daci 2 bakodaya ronald koeman yayi wasu kale ga umtiti
Ronald koeman: mistake din da umtiti yemana shine yajamana cin da akaima amma ita dama kwallow haka take bazamu dorame laifin gaba kidayaba