labaran wasanni
Arsenal Zatasiya Rique Puig
Arsenal Zatasiya Rique Puig
Kungiyar kwallow kafa ta arsenal tabayyana cewa indai har barcalona zatasaida rique puig to bashakka su zasu siyeshi
Arsenal din tabayyana hakane a yau inda tabayyana cewa konawane zata kashe domin daukar dan wasan
Amma sedai abune miwiya barcalona din tasaida dan wasan sakamakon irin kokarin da yake yi din a yanzu a barcalona