labaran wasanni
Barcalona Tabada Sabuwar Sanarwa Kan Braithwaite Da Dest
Barcalona Tabada Sabuwar Sanarwa Kan Braithwaite Da Dest
Barcalona tabada sanarwa gameda injury sagio dest da martin braithwaite gameda halinda sukeciki gameda injury su
A bayanin da te a shafinta na twitter tabayyan cewa braithwaite da sagio dest sundawo daukar horo kuma wata kila zasu iya samun damar buga wasan da club din zekara da Alves a gobe