Sabon Labarin
Bayern munich takarya record din da barcalona ta aje na cin kowanne cup a 2009 bayern munich din
tasamu nasarar karya record dinne bayan samun nasararsu a wasansu na jiya club word cup
Dama can guadiola shine wanda ya aje record din a 2009 inda yalashe kowanne cup.