labaran wasanni
Yadda Ansufati Yasamu Nasara Kan Pedriu Award
Yadda Ansufati Yasamu Nasara Kan Pedriu Award
Yan wasan barcalona ansufati da pedri sun samu nasarar samun nasarar samun kyautar best under 20 world best wato yaran da yafi kowanne dan wasa dan shekara 20 a duniyar kwallow a 2020
Ansufati sannan yasamu nasara kan abokin wasansa pedri inda pedri din yazo a mataki na 4
Banda pedri akwai yan wasa irinsu vinicious, rodrygo, jadon sancho daya samu nasara kansu