labaran wasanni
Abunda Ronald Koeman Yace Gameda Rique Bayan Tashi Daga Wasan Jiya
Abunda Ronald Koeman Yace Gameda Rique Bayan Tashi Daga Wasan Jiya
Coach din barcalona rique puig yayi wasu kalame gameda rique puig bayan kammala tashi daga wasansu najIya
Ronald koeman din yabayyana yadda yaji dadi gameda kokarin dan wasan a cewar ronald koeman gaskiya naji dadi sosai da irin kokarin da da yaronnan keyi yaban mamaki kuma ina alfahari dashi