labaran wasanni
Kalaman trincao bayan tashi daga wasansu najiya
Kalaman trincao bayan tashi daga wasansu najiya
Bayan tashi daga wasan barcalona na jiya dan wasan trincao ya bayyana wasu kalame dan wasan wanda yasamu nasarar jefa kwallow 2 raga
Gade abunda dan wasan yace
Trincao: wasan yau yayi mana kyau sosai saboda kungiyar damuka kara da ita ta zamomana cikin sauki ina godiya ga manyan yan wasa da suka temakaman messi