labaran wasanni
Messi yasake karyama xavi babban record
Messi yasake karyama xavi babban record
Shahararran dan wasan barcalona lionel messi yasake karyama tsohon abokin wasansa xavi record yakafa nashi kuma
Messi din yasamu nasarar karya record din da xavi ya aje barcalona nafin kowanne dan wasa halartar Laliga wato wanda yafikowa buga gasar Laliga
Messi yasamu nasarar karya record dinne bayan samun damar buga wasansu najiya da alves inda barcalona din te kaca kaca da alves din Yanzu messi yazamo dan wasan mafi halartar Laliga