Labari dadumi duminsa
Labarin dake fitowa daga spain sunbayyana cewa dan wasan barcalona pique ze buga wasan gobe bayan fama da jinya daye
Saidaikuma antabbatar dacewa ronald araujo shikuma bazai sami damar buga wasan ba sakamakona rashin samun training da bebe a safiyar yau