Connect with us

labaran wasanni

Yan wasa 3 da ake tunanin zasufi haskakawa a wasan gobe barcalona vs psg

Published

on


Yan wasa 3 da ake tunanin zasufi haskakawa a wasan gobe barcalona vs psg

A wasan gobe da barcalona zata kara da psg ana hashashen cewa psg din itace zata buge barcalona a wasan

Mutum kusan dubu darine suka zabi psg zate nasara a wasan sai dai kuma wasu mutun dari biyu daga cikin masuyin betting din a spain da france sun zabi cewa draw za abuga

Akwai yan wasa da ake tunanin cewa a wasan zasu fi haskakawa

Kylian Mpappe – PSG

Dan wasan na psg din yakasance beta ba karawa da barcalona bah ana tunin dan wasan ze iya fita sosai

Dembele – Barcalona

Dan wasan na barcalona dembele shima betaba karawa da psg bah sadda yana barcalona ana tsammanin shima ze iya kamawa da wuta domin temakama barcalona din

Griezman – Barcalona

Dan wasan na barcalona Griezman shima betaba karawa da psg bah sadda yana barcalona ana tsammanin shima ze iya kamawa da wuta domin temakama barcalona din


Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.