labaran wasanni
Dembele Yakara Samun Yabo
Dan wasan barcalona dembele yakara samun yabo daga babban coach wato luis enrique coach din da ya horar da barcalona daga shekarar 2014-2017
Coach yabayyana cewa dembele yanad daya daga cikin yan wasan danikeso sosai ina tunanin inbanda injury to da dembele ze iya iyin kokarin da neymar jr yake sadda yana barcalona