labaran wasanni
Kalaman Rafinha Sunyima Magoya Bayan Barcalona Takaici
Kalaman Rafinha Sunbama Magoya Bayan Barcalona Takaici
Tsohon dan wasan barcalona rafinha yayi wasu kalame ga banin wasansu da psg dan wasan yayi wasu kalame wanda magoya bayan barcalona basu ji dadiba
Gade Abinda Rafinha Din Yace
Rafinha: ina tunanin a wasanmu nagobe mune keda sa’a kan barcalona bana tunanin a wannan karan barcalona zamuje har gidanta mucita.