labaran wasanni
Ansu fati yabbayana gaskiya gameda dawowarsa jinya
Ansu fati yabbayana gaskiya gameda dawowarsa jinya
Dan wasan na barcalona din da spain ansu fati yatabbatar dacewa yana kan hanyarsa tadawowa daga jinyarsa dan wasan yasanar a shafinsa na twitter ze dawo daga jinya kafin wasansu da savilla
Hakam yabiyo bayan kashin da club din yasha a hannun psg dan wasan yafusata sosai a shafinsa na facebook in da yabayyana cewa yaji kamar zuciya shi ta buga yamutu dan wasan yaji haushi sosai hakan ye sanarwarsa tada zedawo jinya