labaran wasanni
Labaran wasanni Xavi, Messi, Juventus
Labaran wasanni Xavi, Messi, Juventus
Assalam dafatan kowa yatashi lafiya kuyi hakuri sakamakon jimmu shiru dakukai
Labaran wasanni
Tsohon coach din barcalona xavi yabayyana wasu kalame gameda zama coach din barcalona
Xavi: a gaskiya bazance banason zama coach din barcalona amma saboda ina rigirmama ronald koeman sayasa tun abaya naki ansa amma a yanzu ashirya nike da in karba ragaramar barcalona dib
MESSI
Babban dan wasan barcalona lionel messi ka iya tashi barcalona sakamakon rashin nasarar dasukai a hannun psg daci 4-1 hargida hakam yaja dan wasan barcalona din yaji sosai hakan yasa dan wasan ze iya barin kungiyar kwallow kafa ta barcalona
Juventus
Kungiyar kwallow kafa ta juventus tasha kashi da ci 2-1 a hannun porto a gasar zakarun turai hakan yabama fc porto din damar confident a kan juventus din