Abunda Rivaldo Yace Gameda Laporta
Tsohon dan wasan barcalona rivaldo yayi wasu kalame gameda zaben barcalona
Rivaldo: a gaskiya ni aganin laporta ne yadace yazamo shugaban kungiyar kwallow kafa ta barcalona domin zan iya cewa shikadene ze iya gyara barcalona a halin da take ciki yanzu.