Connect with us

labaran wasanni

Pique yasanar da ranar dazai retire

Published

on


Pique yasanar da ranar dazai retire

Dan wasan barcalona pique bayan shan kashin da sukai a hannun psg a gasar zakarun turai dan wasan bayan na barcalona yakira daya daga cikin wadanda sukenaman takarar shugaban kungiyar ta barcalona laporya

Kamar yadda jarida marca ta ruwaito tabayannacewa dan wasan barcalona din pique yabayyanama laport cewa yanashirin yin retire a kaka mezuwa


Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.