labaran wasanni
Abunda koeman yace gameda dalilin dayasa dest bazai buga wasan gobeba
Abunda koeman yace gameda dese
Coach din barcalona ronald koeman yabayyana wasu kalame gameda dalilin dayasa dest bazai buga karawar da barcalona din zatai ba da cadiz a gobe
Ronald koeman din yabayyana cewa sagio dest haryanzu baigama murmurewa ba saboda haka sayasa bazai buga karawarba yabayyanacewa duka dest din shekarar 20 don haka bazasuyi wasa da lafiyarsaba