labaran wasanni
Sabon Labari Pique, Jordi Alba, Sagio B
Sabon Labari Pique, Jordi Alba, Sagio B
Rohotonni daga kasar spain nabayyana cewa yan wasan barcalona jordi alba, pique, sagio b zasu aje takalminsu na kwallow akaka mezuwa
Yan wasan barcalona din wanda suka dade sunabawa barcalona din gudummawa sun tabbatar da zasu aje takalminsu na kwallow akaka mezuwa idan har laporta yaci zaben shugaban kungiyar kwallow kafa ta barcalona yace yanaso sutashi daga kungiyar to bashakka sunbayyana cewa zasu aje takalmin kwallonsu