labaran wasanni
Suarez Nacikin Babbar Matsala
Suarez Nacikin Babbar Matsala
Dan wasan athlentico madrid da uruguay kuma tsohon dan wasan barcalona kuma nacikin wani halin sakamako ze iya rasa wasansu da chelsea wanda zasu kara agasar zakarun turai
Dan wasan idan haryasamu yellow card to zerasa wasansu a champion wanda zasu kara da chelsea hakan kuma bakaramar matsala ze iya jawoma athlentico madrid dinba