labaran wasanni
Gaskiyar dalili gameda kukan climent lenglet
Assalam dafatan kowa yatashi lafiya
Bayan wasu rohotonni dasuka bayyana jiya gameda cewa anga climent lengle na kuka bayan kammala wasansu da cadiz a camp nou wanda suka buga canjar
Cadiz din tasamu nasarar cin kwallayenta ne bayan wani kuskure da dan wasa lenglet ye na bugun kafar dan wasan cadiz din hakan yasa bayan kammala wasa coach din barcalona din ronald koeman yace mistake din lenglet ye nadaya daga cikin dalilin dayasa barcalona te lose
Hakan yasa dan wasan na barcalona bayan wasu awanni aka nunosa yana kuka