labaran wasanni
Halinda Karim Benzema Keciki
Dan wasan gaba na real madrid wato benzema antabbatar dacewa abune mewiya dan wasan yasamu damar buga karawarsu a champion wanda zasu kara da atalanta
Dan wasan anyi tsammanin zesamu sauki ya halarci wasan nasu sedai abun yaci tura sai dai dan wasan yana samun sauki sosai fiye da yadda ba atsammani
Haryanzu dan wasan yanada sauran dama tabuga wasan nasu da atalanta idan haryasamu sauki