labaran wasanni
Labari dadumi duminsa
Barcalona tatabbatar dacewa zata saka dan wasanta na baya dakuma france climent lenglet a kasuwar siye da musayar yan wasa
Barcalona tatabbatar dahakanne bayan wasansu na jiya dan wasan wanda yakasance mai tsaron baya a wannan season din yajawowa barcalona penalty so 3 ajiyane dan wasan yajawowa barcalona pk a minti 86 a wasansu da cadiz hakan yasa ran magoya bayan barcalona da coach suka baci hartakai ga dan wasan ansakashi akasuwar siye damusayar yan wasa