labaran wasanni
Sabon labari
Kungiyar kwallow kafa ta barcalona tashiga zawarcin dan wasan real socieded alexender isak
Barcalona tattabar dacewa dazaran ankammala zabe shugaban kungiyar ta barcalona to dan wasan nacikin jerin yan wasan da dadole zata siyaa
Saidai dayawa daga cikin magoya bayan barcalona din naganin cewa a yanzu barcalona bata bukatar yan wasan gaba tafi bukatar yan wasan baya