Coach Din Barcalona Ronald Koeman Yabayyana Yan Wasan Da Haryanzu Begamsu Da Kokarinsuba bayan wasansu da psg da cadiz
Gade su kamar haka
Braithwaite, Dembele
Umtiti, Busquet, Lenglet
Pjanic, Pique
Wadannan sune yan wasan
Yabayyana cewa duk da suna kokari amma haryanzu kokarinsu be gamsar dashiba.