Connect with us

labaran wasanni

Wasu Abuguwa 10 Dabakusaniba Gameda Pique Yakamata Kusansu

Published

on


(1) Gerrard Pique: shine dan ball da yagajiyar da Maschrano yayinda suna defence line a Barcelona ,





Saboda baxai iya kwatar ball ba saidai kawai ta kah yay heading .





(2) Gerrard Pique: shene dan ball dinda yagajiyar da Ummtiti , yayinda Umtiti yazo Barcelona harmun fara tsammanin munsamu Best depender . sakamokon Pique baya iya tara Umtiti kuma sai yatare gunsa sannan yazo yatare gun Pique hakan yagajiyar dashi  following by Injury .





(2) Gerrard Pique : shine dan ball da yana Jordi Alba nuna bajintar a Barcelona yanda dayashiga sahun lamba 3 da babu irinsu aduniya ❗ kokasan meye dalina ❓





Jordi Alba, Dan ball ne mesan shiga da ball yay cross kota yaya amma dake yana tsoron overlapping dayawa saka makon inhar yatafi Pique baxai iya tare gunba kamar yadda Sergio Ramos da Marcelo sukeyi , hakan yasa baya tashi sosai saiyaga harba matsala ❗





(3) Gerrard Pique: yanxu ya daura niyar ganin bayan Lenglet yayinda inhar kalura yanxu Lenglet aikin Mutun biyu yakeyi a central defend line . yay nasa sannan yay na Pique hakan shima zaisa yagaji dawuri .🤗 Duba da irin yadda wasanmu da Bayer Munich ya kasance tun Lenglet yana saving din dangerous ball da karfinsa harsaida yagaji wlh 😭Sannan baya tafashe karara 🙄





Wasu illar Gerrard Pique kamar haka :





(iiiiii) Gerrard Pique bashida gudu in an iyo caunta ball baya iya binta 😭





(iiii) Gerrard Pique, bashida Kuzari , jikinsa kamar na mace kafin yay yinkurin yin wani Abu attacker ya gudu .





(iii) Gerrard Pique , Saukin yanka gareshi idan harkai  man to man dashi dawuri zaka yankashi 🙄





(ii) Gerrard Pique , idan har akadanna Barcelona gida shida kansa xaiyi Own goal .





(i) Gerrard Pique, bashida wani kwar jini agun duk wani attacker aduniya .





(iv) Gerrard Pique, Gashi da saurin faduwa





Iya amfaninsa kai ne kawai .





idan nasoma fada illar Gerrard Pique a Barcelona saikace karya nakeyi
Dan wannan kadan daga ciki kenan .





Amma suma sunshina kawai dan dan kasane saiyasa ba ‘a bench shiba .





Amma muddum yana Barcelona🙆


Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.