labaran wasanni
Dan wasanda yafi kowanne dan wasa iya cin ball a duniya
Bayan wani nazari da masu sharhin tamola sukai na duniya sungano dan wasan da yafi kowann dan wasa iya cin ball a cikin bayanan da suka bayyana basu bayyana pele ba ko maradona ba
A wata muhara dasukai sunfitar dacewa messi shine wanda yafi kowanne dan na duniya iya cin kwallow messi dun yasamu nasarane akan abokin hamayyarsa c.ronaldo saikuma david villa dayazo na 3 wanda yakasance tsohon dan wasan barcalona nane