labaran wasanni
Yadda Kasuwar Siye Damusayan Yan Wasa Taci Ayau Antoine Pedri, Eden Hazard,Lautaro Martinez
Yadda Kasuwar Siye Damusayan Yan Wasa Taci Ayau Antoine Griezman, Eden Hazard,Lautaro Martinez
Dan wasan barcalona pedri yabayyana cewa yashirya kara wa,adin zaman a barcalona a sato mezuwa
Real madrid tasamu tayi daga wasu club biyu na boundes liga domin siyan eden hazard sai dai kungiyar real madrid din tace hazard din bana siyarwa bane.
Intermilan tace tashirya rabuwa da dan wasanta dan kasar argentina wato lautaro martinez hakan yabiyo bayan wasu kalame da dan wasan ye kan kungiyar .