labaran wasanni
Yanzu yanzu: ansufati yasamu babbar samun kyauta wadda ba aitinaniba
Yanzu yanzu: ansufati yasamu babbar samun kyauta wadda ba aitinaniba
Dan wasan barcalona ansufati yasamu nasarar samun kyautar leureus award wato dan wasan dayafi kowa kokari a 2021wannan kyautar de messi ne yasaba lasheta wannan kyautar da ansufati yasamu bakaramar kyautabace kasancewar rabon da asamu wani dan wasa meshekaru irin ansufati yalashe wannan kyautar
Wannan kyautar messi ne da c.ronaldo suka saba lashe kyautar sai dai a wannan karan ansufati yasamu nasarar lashe kyautar