labaran wasanni
Real Betis Zatasayi Rique Puig
Real Betis Zatasayi Rique Puig
Real Betis Tatabbatar dacewa tashiga zawarcin dan wasan barcalona rique puig dan wasan barcalona wanda yake zaune a yanzu yake taka leda amatsayin dan tsakiya kungiya ta real betis tace zama ta iya saka emerson acikin cinikin
Sai dai a yanzu abune me wahala kungiyar ta barcalona tasaida dan wasan real betis tabayyana cewa a shafinta na twitter cewa zata duk me yuyuwa domin ganin tadauki dan wasan