labaran wasanni
David Alaba Yayi Bayani Kan Barcalona, Real Madrid
David Alaba Yayi Bayani Kan Barcalona, Real Madrid
Dan wasan bayern munich david alaba yace baze sama kowacce kungiya ba harda real madrid da barcalona dan wasan yace ada yayi niya tashi amma yanzu yacanza ra’ayinsa
David Alaba: gaskiya yanzu nafasa komawa kowacce kungiya na canza shawara kuma zancigaba da taka leda ta a kungiyar bayern munich
David Alaba: ba kungiyar da aduniya nike mafalkin bugama wasa kamar real madrid amma yanzu zancigaba da bayern munich.