labaran wasanni
Arteta Zemaya Gurbin Ronald Koeman
Arteta Zemaya Gurbin Ronald Koeman
Kungiyar kwallow kafa ta barcalona tatabbatar dacewa idan har ronald koeman baicigababa to arteta nadaya daga cikin wadanda ake sa ram zasu maye gurbinsa
Kamar de yadda jaridar marca ta ruwaito tabayyana cewa arteta din nada daga cikin coach din da barcalona zataye maye gurbin ronald koeman amma sedai idan xavi din beyarda yaxo ye coach din barcalona dinba