labaran wasanni
Labari mai dadin gaske ga magoya bayan barcalona Pedri ze iya halartar wasan gobe
Labari mai dadin gaske ga magoya bayan barcalona
Pedri ze iya halartar wasan gobe
Dan wasan barcalona pedri wata kila ze iya halarta wasan da barcalona zate a gobe dan wasan yasamu nasarar yin training a group
Gobe za atabbatar da dan wasan ze iya bugawa koko se wasa nagaba dama tun da farko dan wasan yasamu raunine a wasan nasu da sevilla wanda akace zeshafe sati biyu
Segashi dan wasan yasamu nasarar yin training a yau
Musa naicon gwiwa
March 5, 2021 at 10:16 am
Good news to all barca fans